Skip to content

"Waye wancan da ahalina?", Habeeb ya tambayi kansa, lokaci ɗaya kuma yana ta huci saboda azababben kishin da ke gab da tarwatsa masa zuciya. A fili ya cigaba da faɗin "Ya zama dole na san ko waye wancan, sannan kuma dole su rabu ko da kuwa mijinta ne, domin Fateema mallakina ce ni kaɗai".

Yana gama faɗin haka ya bi bayansu da gudu, ɓangare ɗaya kuma yana ta sambatu kamar zararre. Sai da ya kusa cimmusu sannan ya tsaya cak! Kamar wanda aka sanya ma birki, a lokacin da ya ga sun shiga Taxi.

Tabbas Jummai ta. . .

This is a free series. You just need to login to read.

Drop a Comment

Your email address will not be published. Required fields are marked *

You cannot copy content of this page.