Skip to content

Misalin ƙarfe huɗu na yammaci (4:00pm) ya gama shirinsa cikin wata dakakkiyar shadda fara fat! Mai tsananin sheƙi da ɗaukar ido, ya sa takalman sandal farare da tsadadden agogo, sannan ya bi da hula ƙirar Zeeta, ruwan hanta. Ya fesa turare mai daɗin ƙamshi. Ya yi wa Inna sallama ya fice. Addu'a ta yi masa tare da fatan nasara.

Tafe yake bisa mashin ɗinsa cikin walwala, babu wata damuwa a ransa. Kafin ya isa ya ratsa ta wani kantin sayar da kayan ciye-ciye dangin alawoyi da cincin ya haɗa wa Ilham ƙwalam da. . .

This is a free series. You just need to login to read.

Drop a Comment

Your email address will not be published. Required fields are marked *

You cannot copy content of this page.