Skip to content

Kimanin sati biyu ke nan rabon yaya Abdul da gidan su Zaliha, kuma ko waya ma ya daina yi mata, idan ta je makaranta tsakaninsa da ita kallo kawai. Lokuta da dama ma ba ya taɓa yarda su haɗa ido, idan aka tashi a yanzu takan jira shi a waje, amma sai dai ta gaji ta tafi.

A zahiri ne ya daina sauraren ta amma cikin zuciyarsa fal ƙaunarta ce, babu abin da ya ragu face ƙaruwa, daurewa kawai yake yana dannar ƙirjinsa. Saboda abin da ya gani kuma ya fuskanta da Umma zai yi matuƙar wahala. . .

This is a free series. You just need to login to read.

Drop a Comment

Your email address will not be published. Required fields are marked *

You cannot copy content of this page.