Shimfida
Fatima Aliyu Shira
Sam ta kasa fahimtar dalilin da zai sa a kira mutum miji amma ace sai matarsa ta shata layuka tsakanin su idan tana son zamanta da shi.
A zatonta aure amintacciyar tarayya ce tsakanin mace da namiji. Amma abin da take gani yana faruwa da al'ummata yafi kama da mulkin mallaka. Kullum koken mata a kan maza ne. Kullum tana tambayar kanta. Haka rayuwar mata za ta kasance? Kullum su ne koma baya? Ta sha jin ance aure shi ne mutuntakar su, abin tambayar shin aljannah ba. . .
Ma Sha Allah. Gaskiya wa labari ya ɗau hankalina sosai. Fatan alheri. #haimanraees