kasa tayi da idanunta ta na faɗin “kayi haƙuri ni ba hakan na ke nufi ba” komai bai ce da ita ba ya tashi ya fita ɗakin maganar ta susa masa rai. Miƙewa ta yi ta na safa da marwa da zancan zuci 'tabbas dawowar Zarah garin nan da wata manufa a ka yi shi' ta koma ta zauna gefen kujera ta yi tagumi “koma meye wallahi ba ta isa ta shi go gidan nan a matsayin matar Hafiz ba dan ya mata nisa domin ni kaɗai a ka yi shi" ta kwanta tare da jan. . .
Ok