Murmushi Zhara ta yi ba tare da tace da ita komai ba ta juya ta fita, tsaki Halima tayi ta koma ta zauna a kan kujera zuciyarta na mata zafi sam ba ta son abinda zai sa mijinta ya kiɓanta da Zhara.
Zhara na fita ta yi ƙoƙarin ɓoye damuwarta ta yalwanta fuskarta da murmushi. A hanya ya tsaya ya yi mata take away yana shigowa mota ya miƙa mata karɓa ta yi tana faɗin, "Na meye ne?" Bai ce da ita komai ba har sai da ya hau kan hanya "kiyi haƙuri ba. . .
🔥🔥🔥 Allah ya kara basira