Tun bayan da Abba ya fita Mama ta sa Zhara gaba da faɗa “wallahi cire Hafiz a ranki shi ne alkhairi a gare ki idan kuma kika yarda kika biye zuciyar ki da mahaifin ki za ki kai kanki ki baro ne, dan daga shi har uwar ta shi za ki nuna masu kin rasa mai so shi yasa kika nace masa."
"Mama ki daina ganin laifina ni ai bance auren sa zan yi ba" ta yi maganar cikin kuka, kallonta Mama tayi tana faɗin ai gara na faɗa maki Allah na tuba idan ni ce ke. . .
Ma Sha Allah! Allah ya qara basira.
Rg it’s
Masha Allah Allah yakara hikima da Basira