Har Zhara ta shige ɗaki ta kasa ko da motsi bare har ta furta ko da kalma ɗaya, ture filet ɗin wainar tayi ta miƙe tsaye a zuciye ta nufi ɗakin Zhara sai dai kash ta samu ta rufe da key ƙwafa tayi tana faɗin "da ki tsaya wallahi da sai na canza maki kamanni!!""Hahaha ke kin san ko tsayawa na yi babu abinda za ki ɗauka a jikina dan na fi ƙarfin ki, sai dai kiji jiki, ba kuma zan biye maki ba ko ba komai ina son Babyn Baby ya fito duniya lafiya!!" Zage na. . .
Good