Rintsi idanunsa yayi zuciyarsa na dukan uku-uku muryar dady ya jiyo yana faɗin wannan ba ita ba ce" likitan ya ce "bari mu duba sauran biyun to" ajiyar zuciya Anwar yayi yana mai dafa kafaɗar Hafiz "AlhamdulilLah! Abokina ba ko ɗaya a cikin su" ajiyar numfashi ya yi 'AlhamdulilLah!' ya faɗa a zuciyarsa yana mai fita ɗakin da sauri yana ƙara godiya ga Allah. Sallama suka yi wa likitan suna mai yi masa godiya. Zaune suke a masauki falon Dady "ba mamaki bayan ya ajiye su ne ya ɗauki su waɗan nan da hatsarin. . .
Ya salama
Najidadi
Inama kowa fatan alheri