Vinca Hospital, No.12, Remkom street, Kubwa, Abuja.
RABI'A POV.
“Na roƙe ku da girman Allah da kada ku taɓamin mutuncina, dan Allah, dan Allah kada ku haikemin!...”
Irin magiyar da ta riƙa yi wa samarin nan da suka saceta kenan a waccan ranar, babu kalar magiyar da ba ta musu ba, amma haka suka shiga da ita cikin wani gida, suka danganata da ɗaki.
Duk da tashin hankalin da take ciki a. . .