Skip to content

Ta runtse ido da karfi da tsammanin jin ciwon da zai rikita kwakwalwarta, sai kuma ta ji wani sanyi, ta ji duk wani pain na ciwon na tafiya a hankali, a nan ta fahimci ba damammen barkono ba ne, magani ne, dan haka ta bude idon tana sauke su cikin nasa, ya sake ma ta wannna murmushin da ta fara jin ta tsane shi sama da ta tuna ta gansu tsirara. Ya kai hannu ya shafa kanta, sai kuma ya juya ya fice ba tare da ya ce ma ta kome ba.

Ta sake bin filin dakin da kallo tana. . .

This is a free series. You just need to login to read.

Drop a Comment

Your email address will not be published. Required fields are marked *

You cannot copy content of this page.