Skip to content

"Shiru-shiru halina ne Bilal, shisa naka ya ke mun yawa a kwanakin nan."

Rayyan ya fada mishi, yasan bai yi maganar dan yana jiran amsa ba, ya fada ne kawai saboda abinda yake ran shine. In da ya tsammaci amsa ne Bilal din bashi da abin cewa, shiru-shirun da yake yi ba zabi bane ba, dole ce ta saka mishi. Ya kanji mutane sunyi maganar tsoro, sunyi maganar kwana cikin firgici. Yanzun ya gane ma'anonin kalaman su, baccin kirki baya samu sosai. A tsorace yake al'amuran shi, ko kallon shi yaga Rayyan ya cikayi sai yaga. . .

This is a free series. You just need to login to read.

Drop a Comment

Your email address will not be published. Required fields are marked *

You cannot copy content of this page.