Gabatarwa
Bismillahir rahmanir Rahim. Da sunan Allah mai rahma mai jin kai, Zan fara wannan labari mai suna MARUBUCIYA Wanda na sadaukar da wannan labarin ga marubuta. GaJeren labari ne , kuma kagaggene daga alkalamin Fatima Abdallah kano (Autar marubuta ) Bayan dogon lokacin dana dauka ban yi typing ba yanzu na dawo, sai dai ina jin alkalamin nawa yana da kirewA, Tooo Allah ya bamu sa'ar duniya da lahira
Sadaukarwa
Ga Marubuta masu tsaftataccen alkalami, masu YouTube na baku damar karanta wannan Littafin kar a yi kuskuren canza. . .