Skip to content

Bayan Aliyuu ya kai wannan kudin , likita ya rubuta musu wani magani suka siyo , ya ce a diga cikin idon nata , haka dai har kwana uku babu wani canji duk da irin magunguna da Salma take sha , hakan yasa likitan ya musu transfer zuwa babban asubitin da ake duba marasa lafiyar ido , domin yi wa Salma aiki . Aliyuu ya matukar rame sosai , ko dan irin abin da matarshi ke yi masa , domin tana tunanin a karshe tabbas zai ce yana son Salma, har yakai ya aureta, wannan lamarin take gudu yasa take yin abin da take.

Kimanin kwana 3 Aunty. . .

This is a free series. You just need to login to read.

Drop a Comment

Your email address will not be published. Required fields are marked *

You cannot copy content of this page.