Skip to content

 "Assalamualaikum." Baba ta fad'a tana shiga cikin dakin Idanun Salma kamar mai gani cike da hawaye ta amsa sallamar Baba ta dubi hannunta ta dawo ta dubi idanunta "Innalillahi wa innailaihir rajiun."

Abin da ta fad'a ke nan ganin yadda Aliyuu yake bata labari lamarin duk ya wuce nan . "Ba kwa gyara mata daki , dubi sai zarni, barinta kuke tai Kashi da fitsari anan ."? Tai tambayar tana kallon Fatima murmushin farin ciki ne ya rufe Aliyuu ganin yadda mahaifiyarshi ta fahimta, domin a kullum ita ke fad'a masa ya yi adalci ya yi taimako tabbas zai. . .

This is a free series. You just need to login to read.

Drop a Comment

Your email address will not be published. Required fields are marked *

You cannot copy content of this page.