Skip to content

Misalin karfe 11 na safe , Adam har ya iso Kano, domin a halin da ake ciki yanzu yana zaune a falo, sun gaisa da Alaji da kowa da kowa . Sai dai abincin da Karima ta aji ye masa , bai fara ci ba , kawai ruwa ya iya sha . "Assalamualaikum." Karima ta shigo da sallama, harara ta jefa masa tana cewa. "Wai dan Allah ka ci abinci." Murmushi Adam ya yi yana cewa. "To ta ya zanci abinci, kin kawo mini kuma kin fita , tare zaki zo mu ci ."

Murmushi ita ma Karima tai masa tana cewa. "Haba , sai ka ce a. . .

This is a free series. You just need to login to read.

Drop a Comment

Your email address will not be published. Required fields are marked *

You cannot copy content of this page.