Ga kayan lefe nan kota ina birjik Dactor Adam ya yi kokari sosai . Amarya Karima abin da ya bata mata rai kuwa , irin littattafan da ta ga Hadiza take rubutawa. Sakamakon tana yawan ganin littafinta ana sharing din shi , sai dai sai yau tasan kanwar Adam ce, wato Hadiza RM , ta tara masoya sosai da tarin mabiya , an santa sosai tayi kaurin suna a rubuta littattafan batsa.
Washe gari Bayan Aunty Hawwa ta shirya tsaf domin tafiya gurin aiki , sai sukai sallama da Salma sanna ta wuce , Salma harda rakota falo Anas dake zaune tare da mahaifiyarshi yake cewa. "Aunty. . .