Salma sai dai mu ce Alhamdulillah, domin tana da tarin mabiya da suke karanta Littafin ta, wani abin farin cikin da ya sake samunta shi ne , yadda masu YouTube suka sai Littafin nata akai audio dinsa, nan ne sunanta ya sake bunkasa domin ba karamin hikima da tunani aka zuba a wannan Littafin mai suna Fatima da zarah ba, duk da cewa ta fara rubuta wani Littafin.
Aunty Hauwa tana tsaye cikin falo tana amsa waya, domin tana waya ne da yayan babanta, tana sanar dashi tafiyar da zatai zuwa Dubai . Bayan ta gama ta dawo cikinsu hajjiya Aisha ta. . .