Canza fuska tayi kamar zata yi kuka, tana girgiza kai, "A'a soyayya dai mijina." Murmushi ya ƙwace masa suka miƙe dukkansu ƙafafun wandonsu a ninke yake. Kai tsaye kan kujerar me kama da lilo suka zauna. Dan rigima irin na Meenal akan jikinsa ta zauna tana fuskantarsa.
Bakinta tasa a kunnensa tana yi masa magana can ƙasan maƙoshi. Hakan yasa gaba ɗaya suka ɗauke wuta suka nemi su mance a duniyar da suke.
A guje ta fito daga cikin gidan tana ƙyalƙyaltar dariya, shi kuwa ƙwala mata kira yake yi da iya ƙarfinsa. A wani lungun. . .
Alhamdulilah munagodiya Anty Fatima jinjina munanan taredake Allah ya Kara basira mun ilmantu Amman sunsha kalubaleachikin lettafin meenal
Labarin Meenal akwai kalubale kam kala-kala. Na gode kwarai. Allah yasa mu amfana da abinda ke ciki, mu watsar da abubuwan da basu da amfani.