Skip to content

Cikin abinda bai fice minti goma ba, Meenal ta fice hayyacinta. Kafin wani lokaci ciwonta ya tashi. Kanta ya langwabe jini yana fita ta baki ta hanci. Tun safe take cikin yanayin nan babu wanda ya ankara sai da yamma da me kula da ita ya zo ya budeta. A firgice ya koma ya rufe wurin saboda yadda halittar ta ta koma. A waya ya sami Hon. Munnir ya sanar masa da duk abinda ke faruwa.

Cikin gaggawa ya tura a fito da ita daga wurin aka kira likita cikin gaggawa. Shi kansa duk rashin imaninsa da ya kalli yarinyar. . .

This is a paid series. Subscribe, or if you already did, login to read.

1 thought on “Meenal 6”

Drop a Comment

Your email address will not be published. Required fields are marked *

You cannot copy content of this page.