Skip to content

Tunda Hamza ya tashi wajen karfe hudu tana jin shi, sai da ya fice daga dakin tukunna ta bude idanuwanta. Akwai wani abu da ya zo yayi mata tsaye da bashi da alaka sam-sam da abinda ya faru shekaranjiya. Tasan jiya ne ya zame mata daren farko, da shima yazo mata ba'a yanda ta tsammata ba. Har ranta taso jin yanda ita din take daban da sauran matan da take da tabbacin Hamza ya yi mu'amala da su a baya, taso ya fada mata ita din daban ce, ko dan mutuncin ta da ta kawo mishi. Ta. . .

This is a free series. You just need to login to read.

Drop a Comment

Your email address will not be published. Required fields are marked *

You cannot copy content of this page.