Skip to content

Shi kan shi wanda yake koya mata tukin yayi mamakin yanda ta iya cikin yan kwanaki, saboda bata zaton ta taba mayar da hankalinta akan wani abu irin haka. Ko Hamza yaji dadin yanda ta iya tukin, da yake kudi ne suke aiki, harya gama hada mata duk wani abu da take bukata, an bata lasisin tukinta.

"Banda kudin sai miki sabuwar mota yanzun Hindu, mu fita kiga cikin nawa ki dauki daya, banda Corolla din."

Ita kam ranta kal, bakar ta dauka kirar BMW 330i, saboda tun ranar daya fara zuwa da motar wajenta ta bala'in tafiya da. . .

This is a free series. You just need to login to read.

Drop a Comment

Your email address will not be published. Required fields are marked *

You cannot copy content of this page.