Skip to content

Washegari da sassafe Husna ta tashi ta kama aikin abin karyawa da ita da sabuwar mai aikinta. Don haka nan da nan suka kammala ta jere komai ta koma ɗakinta ta yi wanka ta zura doguwar riga ta nemi wuri ta kwanta shiru. 

Tun tana sa ran ganin M.Y har ta soma fidda rai. Dole ta lallaɓa ta fito tana duban Larai mai aiki, ta tambayeta ko maigidan ya fito? Ta amsa mata da eh ya fito ya kwashi abin karyawansu ya koma ciki. Bata sake cewa komai ba, ta nufi kitchen suka soma aikin na rana. . .

This is a paid series. Subscribe, or if you already did, login to read.

Drop a Comment

Your email address will not be published. Required fields are marked *

You cannot copy content of this page.