"Ummu ya za'a yi na raina ki" a tsorace ta bata amsa
"Ba nace ki daina yi mana tuwo a gidan nan ba?, Ce Miki akayi nan irin gidan kune da ko wacce kazanta dafawa muke kin taɓa ganin Saabeer yana cin tuwo?, Dan kin ga Tawfeeq ya ɗaure Miki gindi komai kike so shi yake miki, to Ni ba Tawfeeq bace, maza ki tashi kije ki dafa masa wani abin yaci"
Maida kallon ta tayi zuwa ga Saabeer
"Son me kake son ci yanzu"
"Ummu kawai ki barshi naje restaurant inci"
"Ga Cook a gidan ku sannan ka. . .
