Skip to content

Tun safe da muka tafi ba mu samu mun dawo ba sai sha biyu na rana.

Gwaji dai ya tabbatar da lafiyar Aminu ƙalau.Muna dawowa aka shiga shirin ɗaurin aure, yan'uwan Aminu sun zo da sadaki dubu ɗari da kuma kayan lefe akwati uku, ana kammala ɗaurin aure babana ya gana da waliyan Aminu kan cewa bai saya min kayan daki ba saboda nisa ɗaukar su zai zama wahala, dubu ɗari uku ya ba su aka haɗa da sadakin suka zama ɗari huɗu, ya ce in sun isa a saya min kayan gado da kayan amfani. . .

This is a free series. You just need to login to read.

Drop a Comment

Your email address will not be published. Required fields are marked *

You cannot copy content of this page.