Skip to content

Gabana ya ƙara ƙarfin bugawa na fara ƙoƙarin ƙwace hannuna, ya riƙe shi da kyau yana murzawa na dube shi duba na masifa don in sauke mishi kwandon bala'in ni ba yar iska ba ce, wani irin yanayi na gani a fuskarsa "Na yi ƙarfin halin cewa ka sakar min hannuna ni ba yar iska ba ce."

Tunda kika ce min ɗan iska zan rungume ki in yamutsa ki, soyayya ce ba iskanci ba, son ki na ce ina yi kuma soyayya ta wayayyu za mu yi, ki nuna min irin son da kike min in nuna. . .

This is a free series. You just need to login to read.

Drop a Comment

Your email address will not be published. Required fields are marked *

You cannot copy content of this page.