Skip to content

Ina kika shiga na kasa ganin ki? Gwoggo ta ƙi yarda in ƙara haɗuwa da ke."

Na ɗan harare shi "Ya za a yi ta yarda ka haɗu da ni bayan ta san na yi aure."

Ƙarya kenan mai gadon zinare, ko da Gwoggo ta ƙi in ji komai game da ke na tambayi Bilkisu ta kuma ce min ba ki yi aure ba kina Kaduna kina karatu."

Kafin in yi magana Zainab ta ƙaraso tana zabga min masifa, sai dai suna haɗa ido da Hassan ta yi turus ta dube ni ni kuma na dube shi. . .

This is a free series. You just need to login to read.

Drop a Comment

Your email address will not be published. Required fields are marked *

You cannot copy content of this page.