Iya Larai ta kammala girkinta na fita na je na yi sallar.
Yau dai giwar ya Safwan ba ta jin fitowa na raya a raina.
Sai dai ina fitowa da na idar da sallah muka yi kaciɓis da su sun fito tana ɓata fuska na yi masu sannu na shige ina mai addu'ar kar ta ishe ni da masifaffen kiran ta.
Iya Larai ta fita tana shirya ma masu gidan abinci na ce ta yi fried rise din ni zan yi farfesun kayan cikin da pepper chicken ɗin, na kuma ƙudurta ba a yin wata soyayyar taliya na. . .