Skip to content

Gidan hamshaƙin gini ne mai matuƙar girma ko da ya zam ba a kammala shi ba kuma da sauran aiki.

Mun zagaya ko'ina bisa jagorancin daya daga cikin ma'aikatan da muka samu part huɗu ne wadanda suka zam falo ne ya raba su ma'ana step aka yi guda biyar da za ka taka ka shiga kofar da za ta shigar da kai part ɗin.

Mun gama har za mu shiga mota ya iso ban mishi magana ba kamar yadda ya gwada bai ma san da wanzuwa ta a wurin ba.

Suka gama maganar su. . .

This is a free series. You just need to login to read.

Drop a Comment

Your email address will not be published. Required fields are marked *

You cannot copy content of this page.