Skip to content

Ban haƙuri sosai ta yi har da hawayenta kafin ta samu ta shawo kan shi. Da safe kuma yana shirin fita don indai ita ke da girki ba ya samun abin karyawa, don ba ta iya katse barcinta.

Yana karya hularsa ta tsaya gaban shi tana shafa kirjinsa. "Ka yi haƙuri Dear, da abin da na yi maka, ba don ina ƙin Nana ba ni ma ƙanwata ce.

Sai dai ina so in ba ka shawara ka kula dangin mijinta da ta fita wurin shi Hassan sun fara ziyartarta gidan nan, wata da ta zo a ƙarshe maganganun. . .

This is a free series. You just need to login to read.

Drop a Comment

Your email address will not be published. Required fields are marked *

You cannot copy content of this page.