Skip to content

Ranar da ta tafi ina kwance a ɗaki da rana Mashkur na gaba na yana barci, wayata riƙe a hannuna ina duba status. Na Khadija da na duba ta ɗora wasu kaya sun yi matukar tafiya da ni take na zaɓi wadanda suka yi min na tambaye ta kudinsu.

Ashe tana kusa Stickers ta turo min ta shegantaka sai ta biyo ta da cewa Mai jego har an gama wankan ne za a koma Office? Na ce E.

Dandanan sai ga kiranta dariya take ta yi tana ƙarawa na ce Ni dai don Allah nawa kuɗin su. . .

This is a free series. You just need to login to read.

Drop a Comment

Your email address will not be published. Required fields are marked *

You cannot copy content of this page.