Washegari kuma kwana huɗu Mamana ta iso kwananta biyu ta ce za ta koma duk da son da na yi ta yi bakwai ta ce ta baro yaranta. Kayan ɗakina na yi mata kyautar su na ce ta tafi da su ta sanya ma ɗakinta, Gwoggo Maryama da ita kaɗai ta rage tana ta kallona na san tana son yin magana da ganin na kyautar da kayan ɗakina amma ganin uwata na ba yasa ba ta iya yi min magana ba ni kuwa ni kaɗai na san me ke zuciyata babana shi ne komai ɗi na a. . .