Skip to content

Kai tsaye gida ta, shigo. Babu wanda ya kula da ita a, sakamakon hayaniyar biki. A in da ta taɓa ganin Anti Zuwaira ta ajiye key anan ta duba taga babu. Hankalinta ya ƙara tashi. Anti Zuwaira tana can tare da ƙawayenta duniyar ta yi mata daɗi. Dan haka Munaya ta afka ɗakinta. Duk duban duniyar nan ta yi babu makullin nan. Gaba ɗaya ta yi zuba ta jiƙe sharkaf. Ta yi rantsuwa da Allah idan bata ga makullin nan ba, zata tashi hankalin kowa, za ta tona mata asiri a gaban duk wata halitta da ke. . .

This is a paid series. Subscribe, or if you already did, login to read.

Drop a Comment

Your email address will not be published. Required fields are marked *

You cannot copy content of this page.