Skip to content

"Uncle U, ni fa kwata-kwata bana gane wa small Mum da Yaya Sadeeq, anya suna lafiya kuwa? Ko ciwon kewan rabuwa da juna suka fara, duk da ma dai na ga ai ba wani rabuwa, dan duk lokacin da kuka so za ku yi wa Haidar magana ku je ku dubo ta, kaman yanda kuke kai mana visiting muma, amma yadda nake jin yanayinsu a kwanakin nan tun da aka saka date na auren nan, Allah sam kamar ba su ba bana gane musu."

Taƙaitaccen murmushi Umar yayi tare da cewa, "Ko ma menene dai su suka sani, nidai. . .

This is a free series. You just need to login to read.

Drop a Comment

Your email address will not be published. Required fields are marked *

You cannot copy content of this page.