Skip to content

Numfashin Sadeeq na ɗaukewa, na'urorin suka dakata.

Likitocin azama suka kuma badawa tare da duƙufa ka'in da na'in wajan ceto numfashinsa, duk wani abu da ya kamata sun yi amma numfashin Sadeeq ya ƙi dawowa, sun yi zufa, sun gaji, sun sare, har suna sadakar da ran majinyacin nasu yayi halinshi, ɗaya daga cikin likitocin ne yayi ƙasa da face mask nasa, ya kai dubansa ga wanda da alama shi ne babba a cikinsu, da harshen turanci ya ce, "Sir, kaman fa ya cika."

Likitan da ya kasance babban, girgiza kai kawai yayi idanuwansa na a kan. . .

This is a free series. You just need to login to read.

Drop a Comment

Your email address will not be published. Required fields are marked *

You cannot copy content of this page.