Skip to content

Duk abinda ya wakana tsakanin Umar da Sadeeq, a ƴan mintuna suka yi shi, kuma likita na kan aikin shi na dudduba Sadeeq.

Likitan ƙara sanya abin gwajinshi yayi Sphygmomanometer(abun gwada hawa ko sauƙan jinin mara lafiya) cuff ɗin ya soma ɗaura wa Sadeeq a lafiyayyen murɗaɗɗen dantsenshi, sannan ya maƙala Stethoscope a kunneshi, ya sanya Gauge ya matsa Valve, sai da ya matsa iska yanda ake matsawa, sanan ya sake Valve ɗin har ya gama reading, ƴan rubuce-rubuce yayi, yana kammala wannan ya kuma maƙala Stethoscope a ƙirjin Sadeeq ɓangaren zuciyarshi, nan ma ƴan rubuce-rubuce yayi. . .

This is a free series. You just need to login to read.

Drop a Comment

Your email address will not be published. Required fields are marked *

You cannot copy content of this page.