Skip to content

Mujaheeda ta dan kara dubansa tace, " don Allah Kada Ka sama ranka wani abu harga Allah bani da nufin na kuntata maka illa iyaka ina son na maida hankali kan abinda ya shafi kamfanin nan saboda akwai matsaloli da yawa kwance a cikinsa."

Kai kawai ya maida kasa ba tare daya ce komai ba, domin kuwa bai son jan maganar itama fahimtar hakan da tayi ne yasa ta tattara ta tashi ta shige daki domin ta gyara kanta.

Ayayinda Taufiq ya fada cikin nazarin yadda zai fahimtar da ita gaba daya baya jindadin dadin yanayin aikinta.

Karfe biyar saura kwata. . .

This is a free series. You just need to login to read.

4 thoughts on “Nima Matarsa Ce 15”

Drop a Comment

Your email address will not be published. Required fields are marked *

You cannot copy content of this page.