"Hammadi am"Ta kira tana kara gyara kwanciyar ta a kusa da shi, muryarta na fitowa daga can kasan makoshi, kuma a raunane, da ba kusa da ita yake ba, da ba dukkan hankalin shi yana kanta ba, da baiji ta kira shi ba, da sunan shi da yake jin kamar an rada masa shine don harshenta, hannu ya kai yana sake taba jikinta a karo na babu adadi tun kwanciyar su, akwai zazzabin har lokacin."Hammadi"Ta sake kira muryarta na sauka fiye da kiran farko, har tsikar jikin shi sai da ta mike. Duk wani labari na soyayya. . .
YanZu aka fara wasan
Masha Allah our lovely writer
Masha Allah