Wannan shafin sadaukarwa ne ga duka daukacin iyaye.*****Sai ace jiki daya gareka, ruhi daya, zuciya daya. Ba musanta hakan Yelwa take sonyi ba, tarin tambayoyi ne take dasu kawai, tun daga lokacin da ta hadu da Kabiru, ta dauka wani kasone mai girma daga zuciyarta ya mamaye, sai da rabuwarsu ta risketa cikin yanayin da ta hango, amman bai sa zafin rabuwar ya rage mata ba. Sai taji ba mamaye wannan kason mai girma na zuciyarta Kabiru yayi ba, saboda idan mamaye shi yayi zataji alamar shi da basa tare, zata rantse ko hannunta ta dora akan kirjinta, inda. . .
Datti kalamanka sunyi tsauri da yawa Kai ne silan komi gashi har jikoki ta shafa