Kallon shi takeyi, sai take ganin kamar ta kalli mudubi, saboda tana da tabbacin tashin hankali da ciwon zuciyar da yake tattare da ita ne a tare dashi, irin abinda take ji ne shimfide a cikin idanuwan shi, kuma tana da yakinin idan akwai wanda yasan ciwon Madina bayan ita, to Nawfal ne, idan akwai wanda yake son Madina kamar yanda take son ta, Nawfal ne. Wannan tunanin ne ya bata kwarin gwiwar numfasawa ta ce masa.
"A karo na farko zan roke ka alfarma Bajjo, shekaru biyu na rayuwar ka zaka aramun duk da nasan ba'a hannun ka. . .
Daada Kar ki Mana haka Salim kadan motsa mana