Epilogue 1
Bayan Wani Lokaci
Duka hayaniyar falon yake jin ta zuqe mishi, babu wani abu da yake karasawa kunnuwan shi, kallon su yakeyi daya bayan daya da wani abu mai kama da alfahari, wani abu da ya girmi so, ya kuma wuce kauna, yanayi ne da akansu kawai yasan akwai shi, yake kuma jinshi. Anya akwai abinda yafi dangi dadi? Akwai abinda yafi 'yan uwa? Sai ya kalli Bukar da ga Kaltume a zaune a falon amman yana kusa da Daada, yana zaune a kasa kan kafet din dakin a. . .
Rai da kaddara