Skip to content

Graduation ɗinmu ne fa. Amma kalli yadda gaba ɗaya makarantar hankalin kowa ya koma kan Yaya."

Asad ya ƙarasa maganar yana dariya. Da murmushi a fuskar Aseem ya ce, 

"Nasan abinda zai faru kenan ai."

Agogon hannun shi Mamdud ya duba, lokaci na ƙurewa, shi kanshi so yake ya wuce tasu makarantar. Inda Labeeb yake yana gaisawa da mutane ya ƙarasa. 

"Ina son wucewa school ɗinmu."

Daƙuna mishi fuska Labeeb yayi. 

"Ka bari muyi hotuna kawai, sai mu wuce tare mana. Bana son su Asad su ji kamar bana nan."

Sosai Mamdud ke kallon shi. Har. . .

This is a free series. You just need to login to read.

Drop a Comment

Your email address will not be published. Required fields are marked *

You cannot copy content of this page.