Skip to content

Nabila na zaune a kujerar zaman amarya, yayin da qawaye da dangi ke filin rawa suna kwasar kida.

Wajen yayi matuqar kyau yadda dole duk wanda ya halarce shi ji nishadi da farin ciki ko da ya zo da zuciya mai duhu irin ta Binta.

Duk wanda yayi wa Nabila farin sani ya san cewa murmushin da ke kuncinta na zallar yaqe ne, ba haka murmushinta yake ba, ya fi haka kyau nesa ba kusa ba.

Filin zuciyarta tsananin kadaici ya quntata shi, filin bikinta ba dangin Innarta babu Binta da take jin kamar daga ahalin dangin Innarta take don. . .

This is a paid series. Subscribe, or if you already did, login to read.

Drop a Comment

Your email address will not be published. Required fields are marked *

You cannot copy content of this page.