Skip to content

Dr. Turaki na komawa gida, abinci kawai matarsa Zainab ta bari ya ci, ta kasa bari ya yi wanka kafin ta isar da sakon Ji-kas. Amma ta boye azarbabi da murnarta na ta yi magana da Ji-kas, tauraron taurarin matasa na birnin Bauchin Yakubu.

"Zan kira shi gobe da na shiga office."

"Haba kai kuwa Baban Aadil, ka kira shi yanzu mana, mu ji mene ne, ka sani ko kujerar Makkah ce?"

Ya tuntsire da dariya.

"Zainab mai idon cin naira. Ki bari Allah ya ba shi kujerar, makkah kin je kin dawo insha Allahu"

Ita dai Zainab. . .

This is a paid series. Subscribe, or if you already did, login to read.

Drop a Comment

Your email address will not be published. Required fields are marked *

You cannot copy content of this page.