Ga abin da ya ce da ubangidan nasa, a lokacin da ya zo masa da bukatarsa na ya shige masa gaba ya auri likita Amina.
Turaki bai yi masa shakiyanci ba, ko tuna masa yadda suka yi a baya, ko don yanzu ubangidansa ne? Oho! Sabanin da kafin ya hau kujerar Gwamna sanda suke abokan makaranta. Da hannu bibiyu ya karbi maganar, amma in ya tuna yadda suka yi da Ma'arouf a baya sai dariya ta shake shi.
"Zan taimaka, kuma zan shige gaba Yaa Maulaya, to amma sai ka yi min alkawarin ba za ka kara tunkarar Amina. . .
Inason littafin marubuciyar saboda suna ilmantarwa.