Ta daura hannu a kan Ameena tana shafawa a hankali. Daga bisani ta ture akwatin gefe ta rungume ta, kuka sosai ya kwace mata.
An yi (knocking) har sau biyu Ameena da Ameena ba su ji ba dukkaninsu kuka kawai suke yi. Ameena Ma'arouf ta gane Antinta barinta za ta yi, in tayi duba da yadda tayi parking komai nata, ita kuma ba za ta iya zama a gidannan babu Antinta ba.
Cikin kuka ta ke fadin, “Aunty ni bin ki zan yi, wallahi ba zan zauna da Anty Laila ba!"
Amina ta ce, "Cool down Ameena, da Daddy. . .