Skip to content

Washegari ta fita game da karatu ta da take son ta jona masters ta tsaya restaurant ɗin Gwoggo,sun daɗe suna hira kan mutanen Daura dan sun kwana biyu ba su je ba ita da Gwoggon.

Sun gama ta rako ta inda ta parker motar ta ta ga wucewar baƙin yammatan nan na part ɗin Mami wanda take jin sunan su Anisa da Amira,babbar ce Anisa, ta faɗa motarta ta bi bayan ta su motar.Ba ta shiga gidanta ba yankewa ta yi ta fara shiga wurin Aunty Karima ta gaishe ta don tana fama da. . .

This is a paid series. Subscribe, or if you already did, login to read.

Drop a Comment

Your email address will not be published. Required fields are marked *

You cannot copy content of this page.