Skip to content

Ya tsaya yana tunanin wanda zai samu ya kira masa ita, wurin shiru yake sai zirga -zirgan ababen hawa jefi-jefi. Bakin Gate din ya zura wa ido ya dauki kimanin minti biyar kafin aka buɗe kofar da ke jikin Gate din Malam Buhari ne ya fito sai ya yi saurin ƙarasa gabansa, gaisuwa ya fara mika wa Malam Buharin amma sai ya sunkuyar da kansa har da yar rusunawa yana gaida Abdurrashid wanda ya yi wa farin sanin ɗan Mai gidan su ne, tare da kakkaɓin abin da ya kawo shi ƙofar gidansa. "Hamida nake nema." Abdurrashid. . .

This is a paid series. Subscribe, or if you already did, login to read.

Drop a Comment

Your email address will not be published. Required fields are marked *

You cannot copy content of this page.