Skip to content

Turaki ya shigo ya samu Umma jikinta duk a sanyaye, bayan sun gaisa ya ke tuntuɓar ta maganar Maryam, “Ko ta je ta ba wa Abba haƙuri?”

Mirgina kai Umma ta yi cikin damuwa tare da fidda zazzafan hucin da ta ke saka ran fitar sa zai sanyaya mata ruhinta. “Turaki lamarin yarinyar nan yanzu tsoro ya ke ba ni… duk yadda kake zaton ta ta wuce nan… ba don Allah ya taƙaita lamarin ba ya nufa Zainab ta farka daga bacci da sai dai mu wayi gari mu shafa mu ga babu ita…”Turaki ya zazzaro. . .

This is a free series. You just need to login to read.

Drop a Comment

Your email address will not be published. Required fields are marked *

You cannot copy content of this page.