Skip to content

Author

Siddabaru 16
Kyakkyawar mace zankaɗeɗiya mai cikar zati, wacce kwatancen kyawunta zai fi ga misalin kyawawan ‘ya’yan fararen aljanu. Fuskarta cike da annuri, takunta g... Read more.
Siddabaru 15
Nafisa ta tarar da Maryam a tsaye kan Zainab tana kukan makirci, da sauri ta miƙa mata katin hannunta na rawa. “Anty Maryam kin san me na gani yanzu a waje y... Read more.
Siddabaru 14
Dariya ta ƙwace wa Ishola ganin yadda idanun Isah suka yi tulu-tulu a waje cikin matsanancin tsoro. Sosai ta dara har ta kusa tuntsirawa, duk sai suka baza mat... Read more.
Siddabaru 13
Ishola ta zaro hoto ɗaya ta juyo musu fuskar ta ce, “Wannan shi ne Dr. Hadi Daura, sunanshi ba ɓoyayye ba ne a faɗin jami’ar a dalilin kasancewar shi fit... Read more.
Siddabaru 12
Wannan mutuwa ta Jibson ta gigita lissafin Maryam matuƙa, wuni ta yi tana kuka a ƙunshe a ɗaki har sai dai Habiba ta gaji ta da rarrashin ta ta ƙyale ta nuf... Read more.
Siddabaru 11
“Kana da gaggawa Isah, da za ka yi haƙuri ka bibiye ni sannu a hankali komai zai warware ga fahimtarka… sa’annan ban cika son yawan tambaya ba musamman i... Read more.
Siddabaru 10
Cigaban labari Isah ya zabura ya miƙe a gigice ganin shigowar Turaki, Kamal da kuma ‘yansanda su Sergent. Mamakin ganin su bai bar shi ya iya amsa sallamar d... Read more.
Siddabaru 9
Abubakar Tafawa Ɓalewa University Burin Maryam ya cika, yau ga ta a jami’a cike da tarin farin ciki da kyakkyawan fata da take da shi a kan wannan karatu nat... Read more.
Siddabaru 8
Turaki ya shigo ya samu Umma jikinta duk a sanyaye, bayan sun gaisa ya ke tuntuɓar ta maganar Maryam, “Ko ta je ta ba wa Abba haƙuri?” Mirgina kai Umma ta... Read more.
Siddabaru 7
A tsari irin na hallitar wani kaso na daga cikin mutane, mace ko namiji, a duk lokacin da aka ce shekarun girma sun fara cim ma sa/ ma ta, sukan tsiro da wasu ... Read more.
You cannot copy content of this page.